منهج السلفية بلغة الهوسا
Godiya ta musaman ga allah mai rahama mai jinkai Salatti suwa ga manzon allah da iyalansa da sahabansa gaba daya bayan haka
https://islamghana.blogspot.com/p/duk-sunayen-littafan-musulunci-barka-da.html?m=1
munfara wanan Aikin ne da izinin allah da kuma yardansa Akan wanan manhaji mai suna Sallafiyya Hakika wanan Da'wa na sallafiyya ta nada muhimanci ga duk wani muslim na kwrai Akida na salaf shi ne Akida da allah ya yarda da shi fiye da duk wani da ba shi ba Allah ya Ambaci sunan islam Acikin Qur'ani mai girma da cewa (إن الدين عند الله الإسلام)
Wanan is islam laale shi ne Akidat sahiha na sallafu soliha kowa yasan wanan duk Aikin da zaka aikata shi yazamana kana da Magabacinka a cikin Salaf Bayan Allah shai Annabin allah Tsira da Amincin allah ya tabata gare shi Saikuma Sahabai da Tabi'in lahu bi ihsan daga inda Adinimu yafara kenan Alqur'ni da sunnah da bin Salaf nagari inkayi wanan kayi muslimci Nagartace inkayi kuma bayan haka ka halaka Allah ba ya karban Aikin ka shi ya zaburar damu mu falkal da muslimai kai wayarda kai da cewa yau Bidi'i tabazu ko ina Har yakai mutane dewa suna cikin Jahilci da Hauka Ba'i san babanci sakanin Akidu'in da bidi'a da shirka ba .
Da'awat salafiyya Da'awnsu yafi duk wani mai wa'azi ko mai da'awa Hujuji da dalilai da kuma Sayuwa Akan sunnar Annabi da Fahimtar magabata daga nan muke Tunatar da Jama'i Ahlul suuna waljama'i Cewa Acikin wa'zuzuka da da'awa A hada da Fahimtar Magabata Hakika da'awat salafiyya tana da Hadari sosai masu da'awarta basu yawa Ama dai masu kawnarta su dewa korai da Gaske Daga cikin wasu na Afrika sun yi da'awarta kuma sun rasa Rayukan akanta wasu kuma suna ciki Tukuna wasu suyinya ba tare da bayana sunan ta ba wasu kuma suna bayana sunan ta kara'ra sobida Hadarin da'awat salafiyya Rashin tsaro ga masu da'awanta A nan Nahiyan ta mu ta Afrika Manhaj salafiyya tana da matukar muhimanci ga mu mutanen Afrika Makarantu ta da karatunta da koyonta da da'awanta duk nada muhimanci A Gunmu Bayanai da dama zasu zu muku daga garemu Magaganun malumma daban daban zai zo muku bi'izni Allah Ta'allah wanan shi ne Kashi na farko akan manhaj salafiyyin daga naku masoyinku Boyanyin Bawan Allah
Allah ya sakawa da wadan ya karanta kuma ya turawa Dan'uwan sa shi ma ya tura wa Abokai da masoyasa.
Don karin bayani lace nan 👇👇👇
https://islamghana.blogspot.com/p/duk-sunayen-littafan-musulunci-barka-da.html?m=1
Wassallamu Alaikum warahamatulahi wabarkatuhu.
No comments:
Post a Comment